Rohoto Na Musamman - Boko Haram: Tattaki daga Bakar Akida

Tattaki daga Bakar Akida yana nuni cewa duk da irin rikicin da Najeriya ta shiga, komin duhun dare akwai alamun haske a gaba

Sake Gina Al'umma

Dr. Fatima Akilu tana taimakawa mutane da bala'in Boko Haram ya abkawa domin samun sauki.
4 mintoci
“Rohoto Na Musamman - Boko Haram: Tattaki daga Bakar Akida”