Tattaki daga Bakar Akida yana nuni cewa duk da irin rikicin da Najeriya ta shiga, komin duhun dare akwai alamun haske a gaba
Ko ba ka/ki da lokacin kallon fim din gaba daya? To duba kasa akwai 'yan gajeru da aka ciro