VOA60 AFIRKA: A Amurka Cutar Coronavirus Na Ci Gaba Da Kisan Amurkawa 'Yan Asalin Afirka Fiye da 'Yan Amurka

A Amurka cutar coronavirus na ci gaba da kisan Amurkawa 'yan asalin Afirka fiye da 'yan Amurka, a cewar alkaluman farko da jami'ai suka ce sun nuna banbance-bambancen matakin lafiya da samun ayukan kiwon lafiya.