Daga kashi 100 na yawan matan da aka auras kafin su cika shekaru 18 da haihuwa

10% 20% 30% 40% 50% 60%

The term ‘child marriage’ is used to refer to both formal marriages and informal unions in which a girl or boy lives with a partner as if married before the age of 18. An informal union is one in which a couple live together for some time, intending to have a lasting relationship, but do not have a formal civil or religious ceremony. The main sources of such data are national censuses and national household surveys, predominantly the Multiple Indicator Cluster Surveys (MICS) and Demographic and Health Surveys (DHS).

In 2003, UNICEF and partners agreed to focus on five indicators:

  • Percentage of women 20 to 49 first married or in union by age 15 and 18, by age group
  • Percentage of girls 15 to 19 years of age currently married or in union
  • Spousal age difference
  • Percentage of women currently in a polygynous union, by age groups
  • Percentage of ever-married women who were directly involved in the choice of their first husband or partner.
Taswira

Kasashen da aka fi saurin aurad yara kanana

Rahoton Hukumar UNICEF na shekarar 2017 ya nuna cewa kasashen da suka fi saurin aurad da yara kafin su kai shekaru 18 na haihuwa sune:

KasaWadanda aka auras kafin su cika shekaru 18 da haihuwa
Nijar76%
Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya68%
Chadi67%
Bangladesh59%
Mali52%
Sudan ta Kudu52%
Burkina Faso52%
Guinea51%
Mozambique48%
Somalia45%

Zabi kwata kasa don ganin banbancinta da sauran kasashen yankin

United States

6.2

Yawan yara 'yan shekaru 15 zuwa 17 da haihuwa da ake auraswa daga cikin kowane rukunin yara 1,000

(That's about .6%
of 15- to 17-year-olds .)